Waɗanne hanyoyin ajiya ake da su a Deriv?
Idan ba ka tabbatar da asusunka ba, za ka iya sabunta waɗannan bayanan kanka na sirri a cikin bayananka (profile), ƙarƙashin sashen “Game da kai”:
Hanyoyin ajiya sun haɗa da:
- Katin banki
- E-wallet
- Banki
- Kuɗin kirifto






