Tsallake zuwa babban abun ciki

Deriv cTrader

Ku yi koyi da cinikin masu nasara a CFDs ta hanyar copy trading. Ƙari kan haka, ku samu dama ga fiye da ma'aunan ƴan-kai (indicators) 60 na musamman, ciniki ta hanyar chart, da kayayyakin kuɗi da na roba (synthetic) sama da 150 a dandalin Deriv cTrader.

Me ya sa ake ciniki da Deriv cTrader

Fahimtar ciniki ta ƙarfin AI

Ku inganta dabarunku, ku bincika kasuwanni, da ƙari, tare da ChatGPT da aka haɗa.

Kadarori daban-daban a dandali guda

Ku yi ciniki da forex, hannayen jari, ma'aunan hannayen jari, kuɗin kirifto, kayayyakin ciniki, da Derived Indices a wuri ɗaya.

Ciniki na awa 24/7

Ku yi ciniki da Synthetic Indices a kowane lokaci, har a ƙarshen mako da ranakun hutu.

QR code to download the app
Ku scan domin sauke manhaja

Android & iOS

Ku Samu Deriv cTrader
Get it on Google PlayDownload on the Mac App StoreDownload for WindowsDownload on the App StoreTrade on Web browser

Copy trading ta hanyarku

Ku rage haɗarinku ta hanyar rarraba kuɗinku a dabarun ciniki daban-daban.

Mahaɗar da ke sauƙin fahimta

Ku amfana da fasalin da ake sauƙin amfani don ciniki da duba taswira, wanda ya dace da duka sabbin ƴan ciniki da ƴan ciniki masu ƴan gogewa.

Ku san ma'aunin margin ɗin cinikinku

Menu masu amfani inda za ku iya gane yadda margin na kowace kadara ke shafar cinikinku kafin ku fara shi.

Copy trading ta hanyarku

Copy trading ta hanyarku

Ku rage haɗarinku ta hanyar rarraba kuɗinku a dabarun ciniki daban-daban.

Mahaɗar da ke sauƙin fahimta

Mahaɗar da ke sauƙin fahimta

Ku amfana da fasalin da ake sauƙin amfani don ciniki da duba taswira, wanda ya dace da duka sabbin ƴan ciniki da ƴan ciniki masu ƴan gogewa.

Ku san ma'aunin margin ɗin cinikinku

Ku san ma'aunin margin ɗin cinikinku

Menu masu amfani inda za ku iya gane yadda margin na kowace kadara ke shafar cinikinku kafin ku fara shi.

Dukkan kadarorin da kuka fi so a wuri ɗaya

Ku yi ciniki da kadarorin derived da na kuɗi a asusun CFD guda ɗaya, ba tare da bukatar canjawa tsakanin asusu daban-daban ba.

Copy trading a dandalin Deriv cTrader

Ku yi copy trading a dandalin Deriv cTrader ta hanyar biyan kuɗi don biyan dabarun gogaggun ƴan ciniki. Ku nemo dabarar da kuka so, sannan ku yi amfani da ita a cinikinku da taɓawar maɓalli kawai.

Dabarun ciniki iri-iri

Ku zaɓi daga jerin masu ba da dabarun ciniki kuma ku nemo dabarar ciniki da ta dace da ku.

Ku ne ke yanke shawara

Ku zaɓi dakatar da ciniki ko fita daga biyan kuɗin mai ba da dabarar ciniki duk lokacin da kuke so.

Kayan aikin kula da haɗari

Ku rage haɗarin da ka iya tasowa daga dabarun ciniki da kuka zaɓa.

Tambayoyin da Aka Fi Yi Game da Deriv cTrader

Copy trading yana ba ku damar yin kwaikwayon cinikin gogaggun ƴan ciniki (waɗanda ake kira masu bayar da dabara) kai tsaye nan take. Idan sun yi ciniki, asusunku ma yakan yi haka — babu bukatar shigar da bayani da hannu.
Idan kuna da tarihin ciniki mai kyau, za ku iya buga dabarunku a Deriv cTrader don wasu su kwafe shi. Za ku saita la'adarku da kanku kuma za a biya ku duk lokacin da wasu suka bi cinikinku.
Masu bayar da dabarun ciniki na iya ɗaukar kuɗi iri uku: na aiki, na gudanarwa, da na yawan ciniki. A matsayinku na mai kwaikwayo, za ku biya kuɗin da mai bayar da dabarar da kuka zaɓa ya ƙayyade kawai, domin babu wasu ƙarin kuɗaɗe daga Deriv.
Da zarar dabarunku sun fara aiki, za ku iya dakatarwa, sabuntawa, ko cirewa a kowane lokaci daga dashboard ɗinku na Deriv cTrader. Haka kuma za ku iya bin diddigin yadda take gudana da gyara saitin la'adarku duk lokacin da ake buƙata.

Ku haɗa kai da ƴan kasuwa 3M+
a duniya

Ku buɗe asusu cikin mintuna kaɗan sannan ku fara ciniki a kasuwannin duniya — kuɗin waje, hannayen jari, ma'aunan hannayen jari, da sauransu.

WhatsApp