Alƙawarin ciniki na gaskiya
Muna tabbatar da adalci a kowane mataki ta hanyar:
- Bin ƙa'idojin duniya
- Gudanar da bincike na cikin gida akai-akai
- Aiwatar da ƙa'idojin sarrafa haɗari
Ku yi amfani da kalmomin shiga masu ƙarfi kuma mabambanta. Ku sa su yi wuyar ganewa ga kowa.
Ku yi amfani da amintaccen burauzan intanet kamar Google Chrome. Ku saka sabuntawar software koyaushe domin suna ɗauke da kariyar tsaro.
Ku kiyaye bayanan shiga naku lafiya domin hana wani da ba shi ba amfani da asusunku.
Ku yi amfani da antivirus da firewalls don ƙara tsaron na'urorinku.

Ku fahimci haɗarin ciniki ta yanar gizo. Kada ku taɓa yin ciniki da kuɗin aro ko kuɗin da ba za ku iya ɗaukar asararsa ba.
Ku yi amfani da asusunmu na demo kyauta, ku yi ciniki da kuɗin kirkirarre marar iyaka. Shi ne hanya mafi sauƙi ta koyon yadda ake amfani da kayayyakinmu.
Ku ƙayyade iyaka ga asararku, kuma ku bi ta. Ku ajiye wani ɓangare na riɓar da kuka samu domin kauce wa rasa duk kuɗinku.
Ku yi ciniki cikin hikima, kuma kada ku bari motsin rai ya yi tasiri a kan shawarwarinku. Kada ku yi ciniki idan kuna cikin halin da zai iya haifar da mummunan shawara.
A Deriv, adalci da gaskiya su ne jigon duk ayyukanmu na ciniki. Mun sadaukar da kanmu wajen bayar da yanayin ciniki mai ɗa'a, ɗorewa, kuma mai inganci.
Muna tabbatar da adalci a kowane mataki ta hanyar:
Muna taimaka wa abokan ciniki yanke shawarwari bisa cikakken sani ta hanyar: