Tsallake zuwa babban abun ciki

Muhimman ƙa'idoji

Sigar:R26|03
An sabunta a ƙarshe:28 Janairu 2026

1. Gabatarwa

An tsara wannan jagorar don taimaka muku wajen tallata Deriv yadda ya kamata kuma bisa ɗa'a. Ta bin waɗannan ƙa'idodi, za ku iya gina amincewa da abokan cinikinku tare da wakiltar ƙimar da Deriv take da su. Don Allah ku karanta wannan jagorar a hankali. Idan ba ku bi waɗannan ƙa'idodi ba, za mu iya tilasta kawo ƙarshen haɗin gwiwarmu. Idan kuna da tambayoyi ko kuna buƙatar taimako, don Allah ku tuntuɓi Account Manager naku.

2. Jagororin alamar kasuwanci

Use the phrase “Powered by”

Ku tabbatar kun nuna kalmar “Powered by” sama ko kafin tambarin Deriv a shafinku na intanet da kuma a kowace manhaja ta wayar hannu da ku ƴi.

State your partnership

Ku sanar a sarari game da alaƙarku da Deriv. Ku yi amfani da kalmomi kamar “in partnership with Deriv” da “in association with Deriv” ko ku gabatar da kanku a matsayin Deriv Affiliate.

Don’t impersonate Deriv

Ba a ba ku izinin ƙirƙirar ƙungiyoyi ko tashoshi ta amfani da sunan Deriv da tambarinta ba. A shafinku na intanet da dandamalinku, ba za ku iya:

  • Yin kwafin dukkan abubuwan da ke cikin shafin intanet na Deriv.
  • Ku ambaci ƙa'idojin Deriv da bayanan hukumar kula da harkokin kuɗi.
  • Amfani da bayanan ma'aikatan Deriv ko hotuna daga shafin intanet na Deriv.

3. Ƙirƙirar kasancewarku a intanet

Unique online identity

Ku kiyaye salonku na musamman. Ku guji amfani da launuka iri ɗaya da na Deriv ko sunaye da suke kama ko kamar sautin Deriv.

Original content creation

Ku haɓaka kasancewarku na musamman a intanet a matsayin abokin huldar Deriv. Wannan za a iya yin ta ta shafin intananku na musamman ko ta hanyar yin amfani da dandamalin sada zumunta. Misali, za ku iya ƙirƙirar bidiyoyi da ke jagorantar abokan ciniki kan yadda za su fara amfani da Deriv ko yadda za su yi ciniki.

Personalised user handles

Ku tabbatar handle ɗinku na sada zumunta da domain ɗin shafin intanen ku na musamman ne.

Kada ku taɓa yin amfani da ko haɗa da sunan kamfanin Deriv a cikin handle ɗinku na mai amfani.

4. Ƙa'idojin tallace-tallace da talla

Requesting permission for paid ads

Kafin ku tallata Deriv ta hanyar tallace-tallace da ake biya a dandamali kamar Facebook ko Google, ku aika da buƙata ga Account Manager naku ko ta imel a partners@deriv.com. Ku haɗa da rubutun tallan, kayan ƴi-tallar (bidiyoyi/hotuna), kalmomin bincike, da shafin da za a kai zuwa.

Keyword bidding restrictions

Kada ku yi bid a kan kalmomin binciken da suka danganci alamar kasuwanci a kamfen na bincike da ake biya (misali, Google da Bing).

Kalmomin bincike da ba a ba da izini ba: deriv, deriv app, deriv broker, dtrader, deriv trading, deriv live account, deriv trader, deriv virtual account, bot trading deriv, deriv.com, www.deriv.com, deriv.com login, deriv mt5 trading, automated trading deriv, deriv register, deriv cfd trading, automated trading deriv.

Use of provided marketing materials
  • Ku yi amfani da kayan talla da ake samu a dashboard ɗinku na affiliate don tallata Deriv. Idan kuna son ƙirƙirar kayan tallanku na musamman, ku tabbatar kun yi amfani da gargaɗin haɗari da suka dace.
  • Kada ku rubuta kan, gyara, ko lalata kayan tallan da Deriv ta bayar. Kada a ɓoye kome, kuma a kiyaye font iri ɗaya.

5. Dabarun tallata ayyuka

Setting up campaigns
  • Ku tsara kamfen ɗin tallatawar ku a hankali domin sakonninku kada su bayyana kamar spam.
  • Ku guji aika spam zuwa dandamalin sada zumunta, ƙungiyoyi, imel, ko shafukan intanet da hanyar haɗin affiliate ɗinku.
Social media promotion
  • Ku yi talla ga Deriv yadda ya kamata a shafukan sada zumunta na gaskiya kamar YouTube, Facebook, Instagram, X, da Telegram.
  • Kada ku yi amfani da tallace-tallace masu tsalle-tsalle (pop-up) ko tallace-tallace a shafukan intanet marasa inganci don tallata hanyar haɗin abokin tarayyarku (affiliate link).

6. Sadarwa da bayyana gaskiya

Clarity in communication

Ku bayyana a fili ayyukan da kuke tallatawa. Ku tabbata ya bayyana sarai cewa kuna tallata dandalin ciniki ne, ba wurin caca ko tsarin samun arziƙi cikin sauƙi ba. Alal misali, ba za ku iya gabatar da Deriv ko kayayyaki da ayyukansa a matsayin:

  • Kayan alfarma
  • Dandalin samun kuɗi cikin sauƙi
  • Dama ta zuba jari
  • Duk wani abu da ke ba da tabbacin samun kuɗin shiga ko riba
Risk disclaimers: Websites

Ku saka gargaɗin haɗarin da ke tafe a wuri bayyananne (ko dai a saman ko ƙasan shafinku na intanet, da irin rubutun da za a iya karantawa cikin sauƙi):

  • “Deriv tana bayar da kayayyaki masu sarƙaƙiya, ciki har da Options da CFDs, waɗanda ke ɗauke da manyan haɗari. Cinikin CFDs yana ƙunshe da leverage, wanda zai iya ƙara yawan riba da asara, abin da zai iya kai ga asarar dukkan jarinku. Ku yi ciniki da kuɗin da za ku iya ɗaukar asararsa kawai, kuma kada ku taɓa yin aro don yin ciniki. Ku fahimci haɗarorin kafin ku fara ciniki.”
Risk disclaimers: Social media

Ku saka gargaɗin haɗarin da ke tafe a shafukanku na sada zumunta, a matsayin hoton banner, a cikin bayanin martaba (bio), ko kuma a matsayin sakon da aka ɗora (pinned post):

  • “Deriv tana bayar da kayayyaki masu sarƙaƙiya (Options, CFDs) tare da babban haɗari. Kuna iya rasa dukkan jarinku. Ku yi ciniki cikin hikima kuma ku fahimci haɗarorin.”
Risk disclaimers: Posts

Ku koda yaushe ku saka ɗaya daga cikin gargaɗin haɗarin da ke tafe a sakonninku na sada zumunta masu alaƙa da Deriv:

  • “Ciniki na ɗauke da haɗari.”
  • “Wannan ba shawarar zuba jari ba ce. Ciniki na ɗauke da haɗari kuma bai dace da kowa ba.”

7. Girmama sirri

  • Ko da yaushe ku nemi izini kafin ɗaukar hotuna ko bidiyo da suka haɗa da ma'aikatan Deriv a duk wani taro.
  • Kada ku taɓa raba hotuna, bidiyo, ko kiran da aka rikodi na taro da suka shafi ma'aikatan Deriv ba tare da izini a rubuce ba.

8. Kammalawa

Bin waɗannan ƙa'idojin zai taimaka muku gina suna mai kyau a matsayinku na abokin tarayyar Deriv a shafukan intanet, abin da zai ƙara amincewa a tsakanin abokan cinikinku da kuma ƙarfafa ƙoƙarinku na talla. Haɗin gwiwarmu na bunƙasa ne ta hanyar girmama juna da bin waɗannan ƙa'idoji. Idan kuna da wata tambaya ko kuna buƙatar taimako, kada ku yi jinkirin tuntuɓar Manajan Asusunku (Account Manager).

WhatsApp