Fiye da bonus kawai
Ƙarin 20% idan kun saka kuɗi a asusun MT5
Ku mayar da kuɗi zuwa asusun Deriv MT5 Swap-free, za mu ƙara muku 20% kai tsaye, har zuwa $100.

Babu sharuɗɗan ciniki
Babu ƙaramin adadin da ake buƙata. Ku yi amfani da bonus ɗinku nan take.

Ku riƙe duk wata riba da kuka samu
Duk wata riba da kuka samu yayin ciniki da bonus ɗin, naku ne kuma kuna iya cire ta.


Yadda za ku samu bonus ɗinku na 20%
Ku ƙirƙiri asusunku kyauta
Ku yi rajista cikin mintuna kaɗan domin fara aiki.
Ku yi ajiyarku ta farko
Ku saka kuɗi a cikin Deriv Wallet, sannan ku mayar da shi zuwa asusun Deriv MT5 Swap-free.
Ku buɗe bonus ɗinku na 20%
Ana ƙara bonus ɗinku na 20% kai tsaye a cikin asusun MT5 ɗinku, don ku sami ƙarin kuɗin ciniki nan take.
Me ya sa za ku yi ciniki a Deriv MT5
Ku shiga kasuwanni da dama
Ku yi ciniki a kasuwar forex, zinare, azurfa, hannayen jari, da sauransu a wuri guda.
Ku yi ciniki da ma'aunan derived indices kullum 24/7
Ku ji daɗin kasuwannin da ake samu kullum, har da ranakun Asabar, Lahadi, da ranakun hutu.
Ku yi amfani da kayan aikin chart masu zurfi
Ku yi nazarin yanayin farashi ta amfani da alamomin da aka ginasu ciki da chart ɗin da za ku iya daidaitawa.